
Barkanku yan Najeriya! Lokaci ya yi da zamu ɗauki nauyin tsare rayukan mu da kanmu. Ku saurare mu a yayin da za mu kawo muku labarai na iren-iren laifukan da su ke faruwa a kasar Nigeriya. Mu na fatan za ku ankara, kuma ku samu masaniya da faɗakarwa a kowanne labarin. Domin tsaro yana farawa ne daga ankararwa.
Mu kasance cikin ankara da aminci,
Mu kasance cikin tsaro, a kowanne lokaci.